Sautul Hikma Radio
4
O
- Žanr: Gospel, Vjersko, Islamsko
- Grad: Kano
- Jezik: Hausa (هَوُسَ)
Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake. Muna Shirye-Shirye kamar Wa'azozi daban-daban, Karatun kur'ani mai girma, Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi, Tarihin malumai da magabata, da Tafsirin ramadan.
Kontakti stanice
- Adresa:No. 13, Gadau Road, Kafin Kuka, Azare, Bauchi State, Nigeria
- Telefon:+2348061276785
- Email:info@sautulhikma.com
- Web:sautulhikma.com
- Društveno:
- Aplikacije: