Sautul Hikma Radio
4
Om
- Genre: Gospel, Religiøs, Islamisk
- By: Kano
- Sprog: Hausa (هَوُسَ)
Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake. Muna Shirye-Shirye kamar Wa'azozi daban-daban, Karatun kur'ani mai girma, Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi, Tarihin malumai da magabata, da Tafsirin ramadan.
Stationens kontakt
- Adresse:No. 13, Gadau Road, Kafin Kuka, Azare, Bauchi State, Nigeria
- Telefon:+2348061276785
- Email:info@sautulhikma.com
- Web:sautulhikma.com
- Social:
- Apps: