Sautul Hikma Radio
Kano
12
Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake. Muna Shirye-Shirye kamar Wa'azozi daban-daban, Karatun kur'ani mai girma, Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi, Tarihin malumai da magabata, da Tafsirin ramadan.
Info
- Žanr: Islami, Religioosne, Gospel
- Linn: Kano
- Keel: Hausa
Jaama kontakt
- Aadress:No. 13, Gadau Road, Kafin Kuka, Azare, Bauchi State, Nigeria
- Telefon:+2348061276785
- E-post:[email protected]
- Veeb:sautulhikma.com
- Sotsiaalne:
- Rakendused: