Arewa Radio

Arewa Radio

カノ 93.1 FM
スコア -39
世界順位 #42158
国内順位 #507 ナイジェリア

Arewa Radio "Fadi Ra'ayin ka" shine gidan rediyo na farko a Najeriya da yake gabatar da shirye-shiryen sa a cikin harshen Hausa zalla, tsawon sa'o'i 24 babu kakkautawa. Tana watsa shirye-shiryen labarai, al'amuran yau da kullum, da kuma tattaunawa kan al'adu da zamantakewa a garin Kano da ma arewacin Najeriya baki daya.

概要

局の連絡先