Sautul Hikma Radio
4
Over
- Genre: Gospel, Religieus, Islamitisch
- Stad: Kano
- Taal: Hausa (هَوُسَ)
Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake. Muna Shirye-Shirye kamar Wa'azozi daban-daban, Karatun kur'ani mai girma, Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi, Tarihin malumai da magabata, da Tafsirin ramadan.
Stationcontact
- Adres:No. 13, Gadau Road, Kafin Kuka, Azare, Bauchi State, Nigeria
- Telefoon:+2348061276785
- E-mail:info@sautulhikma.com
- Website:sautulhikma.com
- Social:
- Apps: