Sautul Hikma Radio
4
О станции
- Жанр: Госпел, Религиозное, Исламское
- Город: Кано
- Язык: Hausa (هَوُسَ)
Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake. Muna Shirye-Shirye kamar Wa'azozi daban-daban, Karatun kur'ani mai girma, Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi, Tarihin malumai da magabata, da Tafsirin ramadan.
Контакты станции
- Адрес:No. 13, Gadau Road, Kafin Kuka, Azare, Bauchi State, Nigeria
- Телефон:+2348061276785
- Email:info@sautulhikma.com
- Сайт:sautulhikma.com
- Соцсети:
- Приложения: