Nishadi Radio international
Баучи
1
Nishadi Radio International ita ce kafar rediyo ta yanar gizo da ke yada shirye-shirye cikin harshen Hausa tsawon sa'o'i 24 a kowace rana. Tashar tana haɗa nishaɗi, ilimantarwa, da wayar da kan al'umma domin kawo ingantaccen saƙo ga masu sauraro a gida da ƙasashen waje. A Nishadi Radio International za ku samu shirye-shiryen addini, labarai, tattaunawa, waƙoƙi, da sauran abubuwan da ke ƙara ilimi da nishaɗi ga al'umma. Burinmu shi ne samar da ingantacciyar kafar sadarwa da za ta haɗa Hausawa a ko'ina cikin duniya
Уживо
-
11:29072026
-
11:19062026
-
11:13072026
-
08:50062026
-
07:16062026
О станици
Контакт станице
- Адреса:Bauchi stateBauchi state Nigeria
- Телефон:09133043883
- Имејл:nishadiradios1@gmail.com
- Друштвено: