Sautul Hikma Radio
4
เกี่ยวกับ
- แนวเพลง: กอสเปล, ศาสนา, อิสลาม
- เมือง: คาโน
- ภาษา: Hausa (هَوُسَ)
Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake. Muna Shirye-Shirye kamar Wa'azozi daban-daban, Karatun kur'ani mai girma, Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi, Tarihin malumai da magabata, da Tafsirin ramadan.
ติดต่อสถานี
- ที่อยู่:No. 13, Gadau Road, Kafin Kuka, Azare, Bauchi State, Nigeria
- โทรศัพท์:+2348061276785
- อีเมล:info@sautulhikma.com
- เว็บ:sautulhikma.com
- โซเชียล:
- แอป: