ADPlusHausa | Podcast
ADPlusHausa | Podcast
0
Sashen podcast na Afrika. Fagen tattaunawa da batutuwa da suka shafi al'adu. Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu. Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
Odcinki
-
ME KE FARUWA A KASASHEN SAHEL (NIGER, MALI DA BIRKINA FASO) | DR. RIYA'UDDEN ZUBAIR MAITAMA 28.06.2026 16minTAKAITACCEN SHARHI A KAN ABINDA KE WAKANA A KASHEN SAHEL, TARE DA MASANIN KIMIYYAR SIYASA DA SHA'ANIN MULKI
-
52 | DA’AWAR MUSULUNCI DA BIBLE | SH. ALIYU MUHAMMAD RABI'U (ALI DEEDAT) | RUMAFAR AFRICA PODCAST 14.06.2026 3godz 41minDa’awar Musulunci da Bible: Hanyoyin Isar da Saƙon Musulunci ga Mabiyan Kiristanci.Ta yaya Musulmai za su yi da’awa cikin hikima da fahimtar addinin Kirista? Wane matsayi Bible take da shi a tattaunawar addinai? Kasance tare da mu domin jin tattaunawa mai zurfi kan hanyoyin gina fahimta, mutunta juna da kuma isar da saƙon Musulunci cikin basira da hikima.
-
51 | HAJJI MAKARANTAR SHUGABANCI | IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM 08.06.2026 3godz 50min“HAJJI: MAKARANTAR SHUGABANCI”Shin wane darasi shugabanni da al’umma za su koya daga hajji? Ta yaya hajji ke koyar da tsari, adalci, tawali’u da haɗin kai?Domin tattauna wannan batu, muna tare da babban bako:IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM.
-
50 | SANA'AR JARI BOLA A DUNIYA | ENGR. ALIYU SABO YA KASAI | BABBAN MAI SANA'AR JARI BOLA 17.05.2026 4godz 21minSana’ar Jari Bola ta zama ɗaya daga cikin sana’o’in zamani da suka mamaye duniya, tana jan hankalin miliyoyin mutane saboda damar samun riba cikin gajeren lokaci. Amma a bayan nasara akwai ƙalubale, haɗari da dabarun da ke buƙatar ilimi da ƙwarewa. A wannan shiri na musamman, za mu tattauna kan nasarorin sana’ar, ƙalubalen da masu ita ke fuskanta, hanyoyin inganta ta a wannan zamani, da kuma yadda ake gudanar da sana’ar jari bola a sassa daban-daban na duniya. Kasance tare da babban bako, Aliyu Sabo Yakasai, fitaccen mai sana’ar jari bola, domin jin sirrika, gogewa da muhimman darussa masu ɗaukar hankali!
-
49 | YAƘIN ISRA'ILA DA IRAN DA KUMA NAHIYAR AFRICA | DR. RIYA'UDDEN ZUBAIR MAITAMA | BUK, KANO 08.12.2025 2godz 58minA WANNAN KASHI NA 49, MUN TATTAUNA YAKIN KWANAKI 12 TSAKANIN ISRA’ILA DA IRAN:• ASALIN RIKICIN.• TARIHIN KAFUWAR ISRA’ILA DA IRAN.• YADDA DANGANTAKA TA DIFLOMASIYYA TA RIKIDE ZUWA GABA DA ADAWA.• ME YA TAYAR DA RIKICIN YANZU.• RAWAR KASASHEN YAMMA WAJEN TALLAFAWA ISRA’ILA.• DA TASIRIN RIKICIN A NAHIYAR AFRIKA.TARE DA BABBAN BAKO: DR. RIYA’UDDEEN ZUBAIR MAITAMA — ƘWARARRE A KIMIYYAR SIYASA DA SHA’ANIN MULKI, KUMA MALAMI A JAMI’AR BUK KANO.SHIRIN NA CIKE DA BAYANAI MASU ZURFI DA FAHIMTAR ABUBUWAN DA KE FARUWA A DUNIYAR SIYASA.#podcastclips #Hausa #duniya #siyasa
-
48 | WATA DA'AWAR SAI DA MUKABALA | IMAM ADAM IDIRS DUMI | KUNGIYAR KWARARRU MASU DA'AWA (PDM) 01.12.2025 2godz 43minTATTAUNAWA MAI ARMASHI KAN GWAGWARMAYAR DA’AWA GA WAƊANDA BA MUSULMI BA — MUSAMMAN KIRISTOCI DA MAGUZAWA.ZA MU BINCIKO NASARORI, ƘALUBALE, DA HAƊURRAN DA KE TATTARE DA WANNAN AIKI MAI MUHIMMANCI.BABBAN BAƘONMU A SHIRIN: SH. IMAM ADAM IDRIS DUMI, SHUGABAN ƘUNGIYAR ƘWARARRUN MASU DA’AWA, RESHEN JIHAR BAUCHI, WANDA YA SHAFE SHEKARU YANA GUDANAR DA WANNAN DA’AWAR CIKIN ƘWAREWA DA JAJIRCEWA.
-
47 | IZALA DAGA TUSHE (02) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA 03.11.2025 2godz 8minSHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, DA KUMA BADA SHAIDA A KAN DALILIN RABUWAR IZALA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA.BATUTUWAN SHIRIN:
-
46 | IZALA DAGA TUSHE (01) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA 19.10.2025 2godz 18minSHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA.Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA PODCAST) ta hanyar aiko mana da emel a:
-
45 | NI DA SHEIKH INYAS | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA 01.09.2025 1godz 28min#hausa #podcast #interview Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: hausaadp@gmail.com
-
44 | SHEKARA 3 A GIDAN YARI DA ABINDA YA FARU DA NI | DR. MUHAMMAD NAZIF YUNUS | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA 27.07.2025 4godz 4minA KARO NA FARKO A KAFOFIN YADA LABARAI, LABARIN MALAMIN DA AKA TSARE A GIDAN YARI NA TSAWON SHEKARA 3 A KAN TUHUMAR BOKO HARAM, KUMA ZA KU JI ABINDA YA FARU DAGA BAKIN SA.
-
43 | ME YASA AKE YIWA AGENT KALLON MACUCI? | MUSTAHU SALISU MAIKAHO | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA 12.06.2025 1godz 22minTATTAUNAWA A KAN AIKIN AGENT MATSALOLINSA DA HANYOYIN MAGANCE SU, DA KUMA ALAKAR AGENT DA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA NAJERIYA (NAHCON), TARE DA SHUGABAN KAMFANIN MAIKAHO TRAVEL AGENT, KANO.
-
42 | NA ROKI ALLAH SAMUN DAMAR ZUWA HAJJI KO UMRA KUNA NA SAMU | DR. KHIDIR BASHIR | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA 12.06.2025 1godz 10minSHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
-
41 | KUDIN HAJJI A 1982 NAIRA 7K NE | DR. KHIDIR BASHIR | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA 01.06.2025 1godz 7minSHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 25 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA 29.03.2025 27minSHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 24 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA 29.03.2025 26minSHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 23 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA 29.03.2025 27minSHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 22 | TARE DA ALARAMMA ISMA'IL BINYAMIN ABUBAKAR | ADPLUS HAUSA 28.03.2025 31minSHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 21 | TARE DA ALARAMMA ISMA'IL BINYAMIN ABUBAKAR | ADPLUS HAUSA 28.03.2025 26minSHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 20 | TARE DA ALARAMMA SAFWAN AMINU USMAN | ADPLUS HAUSA 28.03.2025 25minSHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
-
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 19 | TARE DA ALARAMMA SAFWAN AMINU USMAN | ADPLUS HAUSA 28.03.2025 21minSHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.
Popularny w
Ten podcast pojawia się również w listach podcastów tych krajów.