Hausa Tafseer
IlmQS
0
Tafseer and Meanings of the Glorious Qur'an in Hausa Language.
Епизоде
-
Surah Taha: Lecture 2 - Prof. Bashir Aliyu Umar 20.09.2026 57минTafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 02Tare da:*Prof Bashir Aliyu Umar OON*Surah Ṭā-Hā: Aya 9-16Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَهَلۡ أَتَىٰكَ حَدِیثُ مُوسَىٰۤ }Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.7/4/1448=19/09/2026 -
Ali Imran: Lecture 121 - Prof. Sani R/Lemo 19.09.2026 52мин*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*Darasi Na 121[Surah Āli-ʿImrān: 165,166,167]{ أَوَلَمَّاۤ أَصَـٰبَتۡكُم مُّصِیبَةࣱ قَدۡ أَصَبۡتُم مِّثۡلَیۡهَا قُلۡتُمۡ أَنَّىٰ هَـٰذَاۖ قُلۡ هُوَ مِنۡ عِندِ أَنفُسِكُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَیۡءࣲ قَدِیرࣱ }{ وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167) *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*6-4-144818-09-20261. Wace nasara ce ninki biyu da Musulmi suka samu a kan kafirai?2. Me ya sa Muminai suka yi mamakin abin da ya same su a Uhudu?3. Duk abin da ya samu bawa na musiba, shi ya jowa wa kansa.4. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Bada'iul Fawa'd" game da tasirin zunubai a kan musibar da take samun bayi.5. Hikimar da ke cikin kin ambato laifin da sahabbai suka yi a ayar.6. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Zadul Ma'ad" game rufe ayar da kaddarar Allah da kuma fadinsa "daga gareku ne" don raddi a kan Qadariyya da Jabariyya.7. Wane irin izinin Allah ake nufi a ayar?8. Daga cikin hikimomin da ya sa Allah ya jarrabci sahabbai a Uhudu.9. Ilimin da ake nufi a ayar.10. Hikimar da ke cikin salon yadda aka ambaci Muminai da yadda aka ambaci munafukai. -
Surah Taha: Lecture 1 - Prof. Bashir Aliyu Umar 12.09.2026 53минTafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 01Tare da:*Prof Bashir Aliyu Umar OON*Surah Ṭā-Hā: Aya 1-8Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { طه }{ مَاۤ أَنزَلۡنَا عَلَیۡكَ ٱلۡقُرۡءَانَ لِتَشۡقَىٰۤ }Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.30/3/1448=12/09/2026 -
Ali Imran: Lecture 120 - Prof. Sani R/Lemo 12.09.2026 51минTafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 120[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*29-3-144811-09-20261. Ci gaba da maganar Ibn Taimiyya (R.H) a cikin "Aljawabus Sahih" 5/138-142, game da ni'imar da Allah ya yi wa wannan al'umma ta aiko Annabi (S.A.W) da kamalar da Annabi yake da ita.2. Hadarin dake cikin kirkirar bidi'a.3. Kamar yadda ba a yadda da kari a cikin addini ba, hakanan ba a yadda da ragi a cikinsa ba.4. Ci gaba da magana a kan yakin Uhud da mamakin sahabbai na musibar da ta same su. -
Al-Ma’idah: Lecture 36 - Dr. Abubakar 06.09.2026 56минTafsirul Qur'an23 Rabi'in Awwal 1448(05_9_2026)Suratul Ma'idah aya ta 34_35 (Zama na Talatin da shida_36)Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin KuduDaga Masallaci SunnahBayan JIMSOBirnin Kudu Jihar Jigawa -
Surah Maryam: Lecture 9 - Prof. Bashir Aliyu Umar 06.09.2026 54минTafsirin Surah Maryam: Darasi na 09Tare da:*Prof Bashir Aliyu Umar OON*[Surah Maryam: 88-zuwa karshen surah]Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَقَالُوا۟ ٱتَّخَذَ ٱلرَّحۡمَـٰنُ وَلَدࣰا }Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.23/3/1448=05/09/2026 -
Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo 04.09.2026 50минTafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 119[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*22-3-144804-09-20261. Abin da ake nufi da "Hikma" a cikin ayar.2. Yadda Imam Malik (R.H) ya fassara kalmar "Hikma" da wajahin da malamai suka ba ta.3. Maganar Ibn Rajab a kan haka.4. Wurare shida da Allah (S.W.T) ya gwama ambaton Alƙur'ani da Sunnah a wuri guda.5. Yadda ayoyin suka tabbatar da cewa, Sunnah wahayi ce daga Allah.6. Annabawan da suka gabata ba iya littafin da aka aiko su da shi kawai aka ba su ba, su ma an ba su hikima.7. Yadda masu inkarin sunnar Annabi suka ki samun daidaito a tsakanin su game da sha'anin ibada.8. Maganar Ibn Taimiyya a cikin "Aljawabus Sahih" game da ni'imar da Allah ya yi wa wannan al'umma ta aiko Annabi (S.A.W) da kamalar da Annabi yake da ita. -
Surah Maryam: Lecture 8 - Prof. Bashir Aliyu Umar 29.08.2026 58минTafsirin Surah Maryam: Darasi na 08Tare da:*Prof Bashir Aliyu Umar OON*[Surah Maryam: 73-87]Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتُنَا بَیِّنَـٰتࣲ قَالَ ٱلَّذِینَ كَفَرُوا۟ لِلَّذِینَ ءَامَنُوۤا۟ أَیُّ ٱلۡفَرِیقَیۡنِ خَیۡرࣱ مَّقَامࣰا وَأَحۡسَنُ نَدِیࣰّا }Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.16/3/1448=29/08/2026 -
Ali Imran: Lecture 118 - Prof. Sani R/Lemo 29.08.2026 53мин*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*Darasi Na 118[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*15-3-144828-08-20261. Wasu daga cikin ayyukan da Allah ya dora wa Annabi (S.A.W).2. Abin da kalmar "Tilawa take nunawa.3. Tsarkakewar da Annabi (S.A.W) yake yi wa al'umma da maganganun Malamai a kan haka.4. Jan hankali a kan karancin tarbiyar a tsakanin matasanmu.5. Bambanci tsakanin karantar da Alƙur'ani da koyar da ma'anoninsa -
Ali Imran: Lecture 117 - Prof. Sani R/Lemo 21.08.2026 55минTafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 117[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*8-3-144822-08-2026 Hikimar da ke cikin kasancewar Annabi (S.A.W) da al'ummar sa Ummiyai. Dalilin da ya sa aka aiko Annabi (S.A.W) daga cikin jinsin mutane. Dalilin da ya Allah ya zabi yaren Larabci ya saukar da Alƙur'ani da shi. Saukin isar da sako cikin Larabci na fus'ha ga dukkan kabilun Larabawa. -
Al-Ma’idah: Lecture 35 - Dr. Abubakar B/Kudu 17.08.2026 54минTafsirul Qur'an2 Rabi'in Awwal 1448(15_8_2026)Suratul Ma'idah aya ta 33_34 (Zama na Talatin da biyar_35)Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin KuduDaga Masallaci SunnahBayan JIMSOBirnin Kudu Jihar Jigawa -
Surah Maryam: Lecture 7 - Prof. Bashir Aliyu Umar 08.08.2026 57минTafsirin Surah Maryam: Darasi na 07 Tare da:*Prof Bashir Aliyu Umar OON*[Surah Maryam: 59-72]Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { ۞ فَخَلَفَ مِنۢ بَعۡدِهِمۡ خَلۡفٌ أَضَاعُوا۟ ٱلصَّلَوٰةَ وَٱتَّبَعُوا۟ ٱلشَّهَوَ ٰتِۖ فَسَوۡفَ یَلۡقَوۡنَ غَیًّا }Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.24/2/1448=08/08/2026 -
Ali Imran: Lecture 116 - Prof. Sani R/Lemo 07.08.2026 53минTafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 116[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*23-2-144807-08-20261. Daga cikin dalilan da suka sa Allah ya aiko Annabi (S.A.W) daga cikin Larabawa.- kasancewar su masu dangantuwa da Annabi Ibrahim (A.S)- Rashin tasirantuwar su da manyan addinai na wannan zaman in- kasancewar su al'ummar da ba a taba yi musu mulkin mallaka ba.- kasantuwar su al'ummar da ba su wani ilimi rubutacce a tare da su.- kasancewar su a tsakiyar duniya a wancan lokacin.- kasantuwar su al'umma mai shaja'a marar tsoro.- kasancewar su suna rikar abu da gaske ba sa yi wa rikon laga-laga.- kasancewar su mutane ne masu fadar gaskiya a duk inda suke.- kasantuwar su mutane masu hankali kuma masu hikima.- kasancewar su mutane masu kaifin da karfin kwakwalwa. -
Al-Ma’idah: Lecture 34 - Dr. Abubakar B/Kudu 02.08.2026 1ч 5минTafsirul Qur'an17 Safar 1448(1_8_2026)Suratul Ma'idah aya ta 27 (Zama na Talatin da Huɗu_34)Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin KuduDaga Masallaci SunnahBayan JIMSOBirnin Kudu Jihar Jigawa -
Surah Maryam: Lecture 6 - Prof. Bashir Aliyu Umar 02.08.2026 52минTafsirin Surah Maryam: Darasi na 06Tare da:*Prof Bashir Aliyu Umar OON*[Surah Maryam: 51-58]Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَٱذۡكُرۡ فِی ٱلۡكِتَـٰبِ مُوسَىٰۤۚ إِنَّهُۥ كَانَ مُخۡلَصࣰا وَكَانَ رَسُولࣰا نَّبِیࣰّا }Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.17/2/1448=01/08/2026 -
Al-Ma’idah: Lecture 33 - Dr. Abubakar B/kudu 26.07.2026 59минTafsirul Qur'an10 Safar 1448(25_7_2026)Suratul Ma'idah aya ta 26 (Zama na Talatin da uku_33)Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin KuduDaga Masallaci SunnahBayan JIMSOBirnin Kudu Jihar Jigawa -
Surah Maryam: Lecture 5 - Prof. Bashir Aliyu Umar 25.07.2026 57минTafsirin Surah Maryam: Darasi na 05Tare da:*Prof Bashir Aliyu Umar OON*[Surah Maryam: 41-50]Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَٱذۡكُرۡ فِی ٱلۡكِتَـٰبِ إِبۡرَ ٰهِیمَۚ إِنَّهُۥ كَانَ صِدِّیقࣰا نَّبِیًّا }Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano.10/2/1448=25/07/2026 -
Ali Imran: Lecture 115 - Prof. Sani R/lemo 24.07.2026 54минTafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 115[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*9-2-144824-07-20261. Yadda kabilun Larabawa suka rika yake-yake a tsakanin su kan kankanin abu.2. Wasu daga cikin dabi'un Larabawa game da muzguna wa 'ya 'ya mata.3. Yadda giya da caca da riba da zinace-zinace suka yadu a cikin Larabawa kafin Musulunci.4. Wadanda ake nufi da "muminai" a ayar.5. Me ya sa aka dauko Annabi (S.A.W) daga cikin kabilar Larabawa aka ba shi manzanci.6. Yin Allah-wadai da abin da shugaban kasar Burkina-Faso Ibrahim Traore ya yi na sukar Musulunci -
Ali-Imran: Lecture 114 - Prof. Sani R/lemo 18.07.2026 54минTafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 114[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*2-2-144817-07-2026 Yadda duniya ta kasance kafin aiko Annabi (S.A.W). Gazawar addinin Yahudanci da Nasaranci da Budanci da Barhamanci wurin kadaita Allah da bauta. Yadda Larabawa suka kasance game da addini kafin zuwan addini. Yadda daular Rumawa ta kasance na lalacewa a wannan lokacin Yadda daular Sasaniya ta Iranawa ta kasance a wannan lokacin.6. Yadda daular Indiya ta Turawa suka kasance cikin duhun jahilci a wancan lokacin -
Al-Ma’idah: Lecture 32 - Dr. Abubakar B/kudu 12.07.2026 1ч 11минTafsirul Qur'an26 Muharram 1448(11_7_2026)Suratul Ma'idah aya ta 26 (Zama na Talatin da Biyu_32)Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin KuduDaga Masallaci SunnahBayan JIMSOBirnin Kudu Jihar JigawaTelegram: https://t.me/durusdramsbirninkudu
Популаран у
Овај подкаст се појављује и у подкаст листама ових земаља.